Muhallinka Rayuwarka

By RFI Hausa

Listen to a podcast, please open Podcast Republic app. Available on Google Play Store and Apple App Store.

Image by RFI Hausa

Category: News

Open in Apple Podcasts


Open RSS feed


Open Website


Rate for this podcast

Subscribers: 0
Reviews: 0
Episodes: 24

Description

Wayar da kan jama’a da ilmantar da su, game da sha’anin da ya shafi Noma da muhalli da canjin yanayi. Yin bayanai dangane da batun gurbacewar yanayi tare da dumamarsa (Yanayi).


Episode Date
Yadda karye farashin kayan abinci zai yi tasiri akan noman bana
Mar 29, 2025
Manoma sun koka akan matakan gwamnatin Najeriya na karya farashin abinci
Mar 26, 2025
Yadda ƙarancin ruwa ke mummunan tasiri akan aikin noma da samar da abinci
Mar 17, 2025
Yadda masu aiki a cikin teku ke rayuwa har ma da yadda za a yi amfani da teku
Mar 09, 2025
Tasirin Tekuna wajen muhalli ko gurbatarsa kashi na uku
Mar 08, 2025
Bambamce-bambance tsakanin teku, kogi da tafki da gudummawar su ga muhalli
Feb 22, 2025
Tasirin gurɓataccen sauti ga lafiyar halittu da muhalli
Feb 08, 2025
Noman kango ko kuma noman filin bayan gida wato Backyard Farming
Feb 01, 2025
Dalilin da ya sanya gwamnonin Najeriya saye amfanin gonar da aka girbe
Jan 25, 2025
Tasirin rashin tsara birane da gurbatar muhalli
Jan 18, 2025
Tasirin kula da ƙasar noma wajen bunƙasar ayyukan gona
Dec 19, 2024
Gwamantin tarayya Najeriya ta kaddamar da shirin noman rani da na damina a jihar Cross River
Dec 07, 2024
Gwamnatin Jihar Nasarawa ta ƙaddamar da gagarumin shirin noman Shinkafa
Nov 30, 2024
Tsarin noma mai ɗorewa don magance ƙarancin abinci da baiwa Muhalli kariya a Najeriya
Nov 23, 2024
Kano: Masu ruwa da tsaki sun yi taro don bunƙasa tsarin kiwon dabbobi
Nov 16, 2024
Matsalar zaizayewar kasar noma da kiwo a Jamhuriyar Nijar
Nov 02, 2024
Manoman Kamaru sun fara samun tallafin noman dawa mai jure fari
Oct 26, 2024
Karancin nama da aka shiga a sassa da dama na Najeriya
Oct 19, 2024
Babban Taron karawa juna ilimi kan harkokin samar da abinci da bunkasa noma a Jihar Kano
Oct 12, 2024
Kula da lafiyar dabbobi abu mai mahimmanci ga fannin noma da samar da wadataccen abinci
Oct 06, 2024
Al'adar ''a ci ba daɗi'' na ƙoƙarin kassara manoman Nijar a damunar bana
Sep 28, 2024
Dalilan ɓacewar Angulu da Mikiya a kasashe kamar su Jamhuriyar Nijar
Sep 14, 2024
Mamakon ruwan sama sun haddasa ambaliya a jihar Jigawan Najeriya
Sep 11, 2024
Yadda feshin magungunan kwari a kayan noma ke yiwa rayuwar bil'adama lahani
Sep 01, 2024